9 Disamba 2015 - 15:34
Ansarullah Sun Tarwatsa wani Barikin Soji A Saudiyya

Sojojin da ‘yan yakin sa kai na Yemen sun tarwatasa wani barikin soji na Saudiyya dake yakin Jizan.

Kamfanin dallancin labarai na Ahlul-Baiti{a.s}-abna-sakamakon hare-haren da jiragen yakin Saudiyya ke kaiwa akan fararen hula na Yemen wanda hakan yai sanadiyar rasa rayukan mutane da dama inda wasu suka jikkata, a wani harin maida martini da sojin Yemen da na ‘yan yakin sa kai suka a kasar Saudiyya inda suka lalata wani barikin soji na Saudiyya dake yankin Jizan wanda yakan ya jawo hasara da dama.288